Labaran Duniya

Abun takaici : Matashi Dan shekara 24 yayiwa kannensa mata 3 ciki.

Wani matashi mai shekaru 24 da aka sakaya sunansa,yayiwa kannensa mata 3 ciki a jihar legas..

Mahaifiyar yaran ta bayyana cewa, mahaifin yaran baya zaman gari, fatauci yake tafiya,daga bisani itama tabude shago take kasuwanci.

Tace suna barin yaran hudu a gida,babban shekarunsa 24 yayinda karamar take da shekaru 16, kamar yanda rahoton jaridar DAILY NIGERIAN HAUSA ya bayyana.

Matar ta bayyana cewa yaran sun shaida mata, yayin dasuke kallon fina-finaine suka fara kallon fim din batsa tare, basuyi aune ba kawai saiji sukayi suna tattaba junansu.

Daya daga cikin yaran ce tafara korafin laulayi, sai aka kaita asibiti inda acan akayi gwaji aka gano tana dauke da juna biyu,daga labarin ya fasu,inda suma yaran biyu aka gwadasu akagano sun dauke da juna biyun.

Read Also

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button