Labaran Duniya

Rundunar yan sandan jihar kano sunyi babban kamu.

A wata sanarwa da jami’in hulda da rundunar yan sandan jihar kano yafitar, DSP Abdullah Haruna Kiyawa, ya bayyana cewa sun sami nasarar kama wani shahararren barawon waya.

A wani video wanda na aje muku akasan wadannan rubututtuka zaku ga barawon dakuma wadanda yayi wa satar wayar yayin da ake tambayarsa yana amsawa.

Barawon ya bayyana sunansa da Abubakar ibrahim kuma dan asalin kano ne, dan adakawane mazaunin unguwar kurna.

Ga dai videon nan ku kalla kugani akasa,

Read Also

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button