Friday, 24 September, 2021

Ads Banner

Mutane sunfara direwa daga tafiyar muaz magaji sakamakon karya dayake yadawa domin yayi suna-


Gungun matasa maza da mata na allah wadarai akan abunda muaz magaji dan sarauniya yayi na yada wani rubutu da jaridar punch hausa tayi na karya domin yayi suna.

A yanzu haka dai jama’a da dama nata tofa albarkacin bakinsu,inda mutane da dama keta allah wadarai da irin wadannan abubuwa da muaz magaji yakeyi.

Akwai kuma wadanda a cikin comments din da akai masa sukecewa bakasha maganin kaba,wannan dan kwayane, nasauka daga motarka,bantaba ganin dan takara irin kab da dai sauran maganganu mararsa dadin ji.

Ga kadan daga cikin hotunan comments din munyi muku screenshots domin kugani.

0 comments on “Mutane sunfara direwa daga tafiyar muaz magaji sakamakon karya dayake yadawa domin yayi suna-

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *