Kannywood

Labarina season 4 episode 7.

Albishir zuwa ga masu kallon shirin labarina, shahararren series din dakuke jira yanzu haka yafito,wato Labarina season 4 episode 7.

Idan kuntuna a satin daya gabata aka saki Labarina season 4 episode 6, saboda haka kunga kenan yau za’a sakar muku season 4 episode 7.

Ga videon nan akasa kudanna domin ku kalla har karshe domin nisha dinku 👇👇👇.

Tambayar mu ta yau ga masu kallo itace, shin ya kuke kallon shirin batare da daya daga cikin taurarin shirin ba, wato Mahmud?

SHIN DA GASKENE MAHMUD YA MUTU ACIKIN SHIRIN LABARINA?

Idan har kunsan amsar sai kuyi comments domin muji ra’ayoyinku

Read Also

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button