Labaran Duniya

Kishi : Budurwa ta cakawa saurayinta wuka bayan ta duba whatsapp dinsa.

A WANI RAHOTON KUMA :

  • Dalilin da yasa amare basa cin kazar da ango ke kawowa a daren farko
    Dalilin da yasa amare basa cin kazar da ango ke kawowa a daren farko Kasancewar siyen baki abu mai matukar muhimmanci ga dukkan sabon aure musamman ma ranar da aka raka ango a daren farko. Har wa yau yana daga cikin tsarin siyen baki a wurin ango idan zai shigo ya taho da gasasshiyar kaza. Wannan kaza ana kallon ta ne a matsayin Mabudin sabuwar rayuwa tsakanin amarya da ango a kasar Hausa. Sai dai kuma duk da wannan kazar da ake siyowa amarya a daren farko, mafi yawan amare basa iya sakin jiki su ci wannan kazar yadda ya …

Previous page 1 2

Read Also

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button