siyasa
-
Mutane sunfara direwa daga tafiyar muaz magaji sakamakon karya dayake yadawa domin yayi suna-
Gungun matasa maza da mata na allah wadarai akan abunda muaz magaji dan sarauniya yayi na yada wani rubutu da…
Read More » -
WATA SABUWA: Kotu ce Zata Rabani da Muaz magaji – kabiru gombe
Fitaccen malamin Addinin muslunci na kungiyar izala,sheikh kabiru gombe, yayi allah wadai da abunda muaz magaji dansarauniya yayi masa na…
Read More » -
Baka da hankali,Allah bazai bamu irin buhari a kasar nan ba 2023-wike zuwaga umahi
Gwamnan Jihar ribas, nyesom wike yayi martani akan maganar da dave umahi na jahar ebonyi yayi nacewa “Allah yabamu shugaban…
Read More » -
Shin da gaske Naburaska yabar kwankwasiyya ko kuma karya ake masa?.
A tsakanin jiya asabar 4 ga watan September da yau lahadi 5 ga watan September ake ta yada jita-jita akan…
Read More » -
Kafa jam’iyar APC shine Babban kuskuren da akayi A Najeriya-atiku abubakar
Tsohon mataimakin Shugaban kasar najeriya,Atiku Abubakar, yayi kira ga dandazon al’umma dasuyi maza sukoma jam’iyar PDP. A cewarsa, zabar jami’iyar…
Read More » -
Anraba Takardun Gargadi Akan Kar a Sake Zaben Jam’iyar APC a Kaduna
Anraba takardu a wasu masallatai na jihar kaduna, inda acikin takardun ake gargadin mutane da kada su sake sukara zaben…
Read More » -
Yanzu-yanzu; Kotu ta kori mai mala buni daga matsayin shugaban riko na jam’iyar APC sannan ta dakatar da taron karamar hukuma.
Wata babbar kotu dake Asaba,babban birnin jihar delta dake najeriya, ta dakatar da taron da jam’yar APC Mai mulki ta…
Read More » -
Abunda yasa banje wajen taron PDP ba -Atiku abubakar.
Abunda yasa banje wajen taron PDP ba -Atiku abubakar. Tsohon mataimakin shugaban kasar najeriya,atiku abubakar, yayi karin haske akan abinda…
Read More »