Friday, 24 September, 2021

Ads Banner

Category: Kannywood


Mai rubutun yafara dacewa “wannan gargadine musamman zuwa ga mata da maza masu yin soyayya ko kuma batsa a kafafen sada zumunta”. “Kamar shekaru biyar dasuka gabata nayi wa wata baiwar allah ruqyah kuma Aljanin ya bayyana ajikinta.abunda aljanin yace Read more…


A tsakanin jiya asabar 4 ga watan September da yau lahadi 5 ga watan September ake ta yada jita-jita akan tafiyar musthapha badamasi NABRASKA daga jam’iyar PDP tsagin kwankwaso Zuwa Apc tsagin ganduje Jim kadan bayan gama tattaunawarsa da freedom Read more…


Tsohon mataimakin Shugaban kasar najeriya,Atiku Abubakar, yayi kira ga dandazon al’umma dasuyi maza sukoma jam’iyar PDP. A cewarsa, zabar jami’iyar APC da akayi shine babban kuskuren da aka tabayi tunda bata tabuka komai ba tundaga amsar mulkinta kawo Yanzu Atiku Read more…


Anraba takardu a wasu masallatai na jihar kaduna, inda acikin takardun ake gargadin mutane da kada su sake sukara zaben jam’iyar APC a fadin jihar. Ana zargin cewa raba takardun nada alaka da zaben kananan hukumomi dake tunkarowa a yanzu Read more…


acikin wannan videon zakusan asalin tarihin jaruma ummi rahab dakuma abunda yajawo rabuwar ta da adam a zango. Wannan shine cikakken tarihin rayuwar jaruma ummi rahab. Ga duk wanda yakeson irin wadannan videos zai iya zuwa youtube channel dinmu mai Read more…


Hukumar kare hakkin mallaka ta kasa (copyright commission) ta aikawa da fitaccen malamin addinin musulunci,sheikh aminu ibrahim daurawa da takardar gayyata bisa zarginsa dayin shirin tambaya mabudin ilimi ba bisa ka’ida ba. Hukumar tace tana bukatar sheikh daurawa yazo da Read more…


An farmaki ibrahim maishunku

An farmaki ibrahim maishunku Kamar yadda rahotanni su ka bayyana yadda wani lamari ya auku ga fitaccen jarumin kannywood watau ibrahim maishunku da abokansa hari a hanyarsu ta dawowa daga abuja. Rahoton ya bayyana yadda yan bindigar su ka farmaki Read more…


momee gombe ta sayi mota

Jaruma momee gombe. ta yi nasarar siyen motarta ta farko kuma sabuwa kirar peogeot bayan nasarorin da ta samu a kannywood a shekara 2020. Tun lokacin da fitaccen mawakinnan Hamisu Breaker ya fara yin wakokinsa na video tare da momee Read more…


ba a kawo min sammaci daga kotu ko yan sanda ba inji rahama sadau

Ba a kawomin sammaci ba inji rahama sadau Fitacciyar jarumar kannywood Rahama sadau, ta ce Yan sanda ko kotu basu kawo mata sammaci ba inji rahama sadau. jarumar ta bayyana hakan ne a wani sako da ta wallafa a shafinta Read more…