Dalilin dayasa Rikadawa (baba dan audu) yake rashin mutunci a shirin labarina.
Rabi’u rikadawa wanda akeyiwa lakabi da sunan Baba dan audu acikin shirin LABARINA SERIES ya bayyana dalilan dasukasa yake tsula tsiyarsa acikin shirin.
Acikin tattaunawar da BBC HAUSA tayi dashi ya bayyana cewa shifa baiga laifin daya aikata ba da jama’a zasu damu wai baba dan audu bai da mutunci.
- Dalilin da yasa amare basa cin kazar da ango ke kawowa a daren farko
- Wani kare ya mutu har lahira bayan ya shinshini dan kampai
Rikadawa yace abunda mutane basu fahimtaba shine wanene baba dan audu kuma wane hali yake ciki?.
Yakara dacewa inda wadanda ke cewa bashi da mutuncine acikin halinda yake ciki( a shirin na labarina) yana tabbatar da akwai wanda zai iya Fashi da makami .
“Amma kuma saboda imanin baba dan’audu bai dauki kudin kowa ba sannan bai saci abun kowa ba, shi baba dan audu a gurin allah yake nema” inji shi.
KARANTA : Jaruma Rahma MK, Matar Gwamna A shirin kwana chasa’in tayi auren sirri.
Ga dai cikakken videon nan akasa ku kalla domin kuma ku nishadantu da hirar baba dan audu.
Idan kuna neman videos dinmu zaku iya garzayawa channel dinmu a YouTube mai suna HAUSA FLEX TV domin ku kalla ku more.
Kada kumanta kuyi mana subscribe sannan kudanna alamar kararrawar sanarwa mungode.
Hirar Rabiu rikadawa (BABA DAN AUDU Da bbc hausa)









One Comment