Kannywood

VIDEO : MUSABBABI HAUSA FILM DAGA KAMFANIN DORAYI FILM PRODUCTION.

Wannan film na musabbabi yazama daya tamkar da dubu, domin kuwa yahada abubuwa da dama wadanda masu kallon film suke bukata.

An tsara shine kan yanda boko haram ta kafu dakuma yanda tafara jan ra’ayin mutane akan wasu abubuwa na addini dakuma siyasa har yazuwa al’amuran dasuke faruwa yau da kullum.

Antsara tareda gyara shi a Kamfanin DORAY FILM PRODUCTION wanda yake mallakin falalu a dorayi, sannan kuma film din yakasance dauke da manyan jarumai irinsu, ADAM A ZANGO , MUSTAPHA NABURASKA , Falalu A dorayi da dai sauran jaruman fina-finai da dama.

Ga kadan daga cikin film din ku kalla a nan kasa, domin ku kasance da wannan shiri sai kuje channel dinmu a youtube HAUSA FLEX TV kuyi subscribe sannan kudanna kararrawar sanarwa mun gode.

MUSABBABI HAUSA FILM TRAILER

Read Also

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button