Kannywood
Dawo-Dawo Sabuwar wakar Labarina Daga naziru sarkin waka
Wannan itace sabuwar wakar naziru m ahmad wanda akafi sani da sarkin waka ta LABARINA SEASON 3 EPISODE 11 wanda ake gabatarwa a Arewa24 dakuma saira movies channel,.
Ayi kallo lafiya








