Labaran Duniya

Yan sanda sun cafke dan ta’addan da aka hada baki dashi aka sace yan makaranta a kaduna.

Rahotanni dake fitowa daga jihar kaduna sun bayyana cewa Rundunar yan sandan jihar kaduna sun kama wani da ake zargin dasa hannunsa wurin sace dalibai a jihar ta kaduna

Jaridar Legit.ng hausa ta wallafa cewa a ranar 17 ga watan satumba 2021 rundunar yan sandan jihar kaduna sunce suna kyautata zaton wannan mutumin ya taimaka wajen sace daliban makarantar bethel Baptist high school da kuma na jami’ar baptist.

Muhammed jalige,shine mai magana da yawun bakin yan sandan jihar kaduna,ya gabatar da mutumin da ake tuhuma a ofishin hukumar ta yansanda.

Cikakken rahoton na nan zuwa a dakacemu…

Read Also

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button