Labaran Duniya

Wanda yayi zanen batanci ga annabi s a w yayi hatsari ya mutu

Mutumin dayayi batanci ga annabi muhammad ( s a w),lars vilks, A kasar Sweden A shekarar 2007, ya mutu a wani mummunan hatsari daya faru a ranar lahadi 3/10/2021.

Tun bayan batancin dayayi, yan sanda ke biye dashi domin kare rayuwarsa.

Hadarin yafarune bayan da motar dayake ciki tayi arangama da Roka.

Acikin wadanda sukayi hadarin akwai yansanda biyu masu kula dashi, suma duka biyun sun rasa rayuwarsu a cikin hadarin.

Mai zanen ya mutu yanada shekaru 75 a duniya, hadarin yafaru a kudancin garin markyard.

A watan yulin wannan shekarar ne shima kurt westergerd dan kasar denmark, shima yayi zanen batanci ga annabi s a w ya mutu.

Read Also

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button