Labaran Duniya

Ango ya saki amaryarsa a daren farko sakamakon ganin hotunanta na lalata ita da tsohon saurayinta.

Wani fusataccen ango yamikawa amaryarsa takardar saki ana tsaka da shagalin kai amarya dakin mijinta.

Ana tsaka da shagalin biki kwatsam sai aka aikowa da ango wasika mai dauke da memory acikinta da wani yaturo yana zargin amaryar yar iskace.

Atake anan angon yashiga daki domin yakalli abunda ke cikin memoryn, aikuwa yana dubawa saiyaga ashe tsohon saurayin amaryar tasane yaturo da sakon me dauke da budurwarsa dashi suna badala.

Wannan abun yafusata angon matuka kuma a take anan yayanke shawarar kawo karshen shagalin.

Kai tsaye angon yasaketa.

Daga baya kuma amaryar tayi tsokaci alan abunda ya haddasa al’amarin, inda tace wannan mutumin tsohon saurayin tane, daga baya suka fahimci cewa basu dacewa da juna ba sai suka rabu, inda tayi watsi dashi bayan da iyayenta suka sama mata sabon saurayi.

Amaryar ta cigaba da cewa anagab da biki tsohon saurayin nata ya nemi ta kawo masa ziyara gidansa amma tayi banza dashi taki zuwa.

Tace batason sake mai maita irin kura-kuran datayi abaya tanason sake sabuwar rayuwa shiyasa,ashe wannan abu baiyiwa tsohon saurayin dadi ba, inda yafara dura mata ashariya ta uwa ta uba.

1 2Next page

Read Also

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button