Labaran Duniya

Wata mata ta dandatse marenan mijinta bisa zargin cewa yana lalata da matan banza.

Wata mata ta kama marainan mijinta ta dandatse su saboda tana zarginsa yana mu’amala da matan banza a waje.

Lamarin yafaru a Aguleri dake jihar anambra inda nan take mijin yace ga garinku nan yasheka barzahu kamar yanda IDON MIKIYA ta wallafa.

 

 

Rahotanni kuma sun bayyana cewa shima wani abokinsa daya daukeshi zuwa asibiti ya rasu sakamakon hadarin mota akan hanyar sa tazuwa asibitin.

Bayan haka mijin nata yarasu yabarta da juna biyu na kimanin wata biyar wanda take dauke dashi.

Zaku iya bayyana mana ra’ayoyinku ta hanyar ajiye mana comment a akwatin dake kasa 👇👇👇.

Read Also

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button