Labaran Duniya

Innalillah wa’innailaihi raji’un! Wata mata mai suna nabila ta dauke jariri sannan ta durama masa haifo yasha.

Wani video wanda zaku gani a kasan wannan rubutun ya bayyana wata mata tana gabatar da bayani akan yanda akayi akabawa jariri haifo yasha.

Kungiyar nan mai kare hakkin duk wanda aka zalunta ko kuma akaci zarafi wato, RIGAR YANCI INTERNATIONAL ce ta bankado videon bayan da kakar jaririn da akabawa haifon yasha ta kawo kara.

Acikin videon matar ta bayyana cewa, mahaifiyar wacce ake zargice ta aiko a bata jaririn domin yimasa wasa irinna kaka da jika (sakamakon tsohuwace itama).

Ku kalli cikakken bidiyon gashinan a kasa domin ji da kunnuwanku.

Duk wanda yake da abun fada akan wannan bidiyon dan allah ya ajiye mana a akwatin comments dinkasa.

Mungode.

HAKKIN MALLAKA DAKUMA INDA MUKA DAKKO VIDEON : RIGAR YANCI INTERNATIONAL.

Read Also

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button