Labaran Duniya

Kishi : Budurwa ta cakawa saurayinta wuka bayan ta duba whatsapp dinsa.

Wata daliba a jihar delta mai suna, ogwashi-uku,dake koyon aikin jarida ta cakawa saurayinta wuka bayan ta duba whatsapp dinsa taga yana fira da wata.

Dalibar wacce akafi sani da chidinma, ta dabawa saurayinnata mai suna daniel johnson ranar 27 ga watan october, amma kuma ya tsira daga lamarin.

KARANTA : Subhanallah: Mahaifina ne yamun fyade sannan yazuba mun barkono a gabana.

Saurayin,Johnson, bayan ya samu sauki ya bayyana cewa budurwar tasa ta duba sakonsa na whatsapp a lokacin dayake bacci.

Daga nan kuma sai ta daba masa wuka a hannunsa na dama, daga nan sai yatashi da yankan wukar a hannunsa yanemi mutane su taimaka masa.

KARANTA : Abun takaici : Tsoho mai shekaru 70 yayiwa yarinya yar shekara 7 fyade.

Makota nane suka ceceni, sannan aka kira yan sanda suka tafi da ita ofishinsu dake asaba,gaskiya ba karamar sa’a nayi ba dana cigaba da rayuwa“. Inji shi .

Kakakin yan sandan reshen jihar,DSP Bright edafe,ya bayyana cewa har yanzu rahoto bai zo musu ba.

1 2Next page

Read Also

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button