Labaran Duniya

Kotu ta umarci ayiwa wani magidanci bulala 80 saboda yiwa matarsa kazafi.

Wata kotu a jihar kaduna tayi umarnin ayiwa wani mutum bulala 80 sakamakon cewa dan dasuka haifa da matarsa ba dan sa bane.

A wani rahoto da jaridar NEWSWIRENGR tafitar ya bayyana cewa mutumin sunansa, Abdulhamid yakubu, wanda yake zaune a unguwar bakin dogo.

Kotun ta yanke wannan hukunci sakamakon mutumin ya musanta cewa dansu na shida da matarsa ta haifa masa banashi bane.

Sai dai kuma alkalin kotun mai suna, Murtala Nasir, ya tabbatar dacewa dan da aka haifa na yakubu ne sannan kuma ya umarceshi daya cigaba da kula da yaran nasu 6.

Tun a watan September yakubu ya maka matar tasa maryam muhammad a kotu bisa zargin cewa taxi amanarsa kuma cikin datake dauke dashi ba nasa bane.

An bawa wanda yake kara zabi biyu, yayi rantsuwa cewa dan da matar tasa ta haifa banasa bane ko kuma yakawo sheda wacce zata tabbatar da hakan, amma kuma yaki yin hakan inii jaridar NAN.


 • Me Ake nufi Da fyade Sannan kuma Su wanene Sukeyin Fyade?

  Zamuyi muku bayani akan Me Ake nufi Da fyade Sannan kuma Su wanene Sukeyin Fyade?

  Dayawa daga cikin mutane sun dauka kawai kabi Mace ka yayyaga mata kaya sannan kasadu da ita shine fyade.

  Idan haka kake tunani to kasaurara kaji.

  1.Kaga wannan yarinya datazo neman aiki gurinka, sannan kace saika kwanta da ita kafin kabata aiki, to Malam mai bada aiki kayi fyade.

   

  2. Idan matar abokinka tazo wurinka, tace don allah kataimaka min mijina bashi da lafiya, kai kuma kace “ai abun sai kin bada sannan za’a baki”, to malam mai badawa abayar anan na kayi fyade.

  Me Ake nufi Da fyade Sannan kuma Su wanene Sukeyin Fyade?

  3. Idan kai malamin makaranta ne,sai ka kayar da yarinya da gangan, sannan kanemi ta baka kanta ka sasu da ita idan tanaso taci jarabawarka,to malam mai neman kai cikakken fyade ka aikata.

  4. Idan wata mata tazo neman magani a wurinka, malami ko boka,sai kace sai ka kwanta da ita sannan abun zaiyiwu, to fa wannan ma fyade ne.

  5. Kaga yarinyar da batakai shekaru 🔞 ba, sannan ka kirata gidanka kana bata indomie da drinks kuma kabata kudi sannan ka kaita dakinka, wannan cikakken fyade ne.

  6.Idan har kace shigar banza da wasu matan sukeyi ne yake janyo fyade, to ina kakai hankalin ka tunda ubangiji yace ka rumtse idanuwanka idan kaga haramun, kabi son zuciyar ka kenan ka sabawa maj juya zuciyar taka.

  TAMBAYA ANAN ITACE,

  Yaya zakayi da macen da aka yaga mata hijabi ko gyale akayi mata fyade?

  Inakuma ga yarinya yar shekaru 11 da tsoffin banza tsoffin tasha sukeyiwa layi?

  Inaga jaririyar da wani tsohon banza yayiwa fyade?

  Kutuna fa, wata rana dayawa daga cikinku masu fyadennan zakuyi aure kuma zaku hayayyafa.

  Wannan shine Abunda Ake nufi da fyade sannan kuma da wadanda sukeyinsa.

  fatan kunji dadin wannan yar dan gajeren rubutu namu akan Me Ake nufi Da fyade Sannan kuma Su wanene Sukeyin Fyade?

Read Also

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button