Tsohon abu yataso: bidiyon ganduje na dollars bai tabbata ba zargine saboda haka adena son zuciya
Acikin wani tsohon bidiyo da aka fara saki bayan Annada sabon shugaban majalissar malamai na jihar kano, sheikh abdullahi pakistan,anjiyoshi yana suka daku allah wadai akan maganar da sheikh ahmad gumi yayi akan maganar videon satar dollar wanda ake zargin gwamnan kano abdullahi ganduje da aikatawa.
Sheikh abdullahi pakistan shine malamin da a shekarun baya akayi zargin yana hawa mimbari yana kare abdullahi ganduje akan maganar videon cin hanci da rashawa na dollars wanda ake zargin gwamnan kano ya karba.
Haka acikin wannan videon dazaku kalla a kasa annuno malamin azaune yana jawabi.
Acikin jawabin nasa yasoki sheikh ahmad gumi bisa cewarsa, malam ahmad gumi yace bai kamata malaman addini su rabi mai laifi ba alokacin da ake tsaka da tuhumarsa.
Malam Pakistan yace bincike ake kuma shi bincike baizama gaskiya ba, saboda haka kada mutum son zuciya yarufe masa ido yakasa fadar gaskiya.
- Dalilin da yasa amare basa cin kazar da ango ke kawowa a daren farko
- Wani kare ya mutu har lahira bayan ya shinshini dan kampai
Ga dai cikakken videon nan akasa👇👇 ku kallah domin kuji da kunnuwanku.


