HausaNovels
-
siyasa
Yan kasuwar kwari sun kai karar ganduje gurin allah a wani taron alkunuti dasuka gabatar.
A yau talata 12 ga watan October na shekarar 2021, yan kasuwar kantin kwari sukayi gangami suka taru suka kai…
Read More » -
siyasa
Yanzu-yanzu: Ganduje yasauke mu’az magaji dan sarauniya daga mukaminsa a karo na biyu.
Gwamnan jihar kano, dr abdullahi umar ganduje, yatsige muaz magaji daga mukaminsa na shugaban kwamitin kula da aikin janyo bututun…
Read More » -
siyasa
Tsohon abu yataso: bidiyon ganduje na dollars bai tabbata ba zargine saboda haka adena son zuciya
Acikin wani tsohon bidiyo da aka fara saki bayan Annada sabon shugaban majalissar malamai na jihar kano, sheikh abdullahi pakistan,anjiyoshi…
Read More » -
siyasa
Saura kadan na fasa kwai kowa yasan abunda yake faruwa-muhuyi magaji
Tsohon shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar kano, Barista muhuyi magaji rimin gado, ya bayyana cewa…
Read More » -
Kannywood
An maka jaruma hafsat barauniya a kotu bisa cinye wasu makudan kudade datayi
Gidan rediyon Dala fm ya ruwaito cewa, wani kamfani ya maka Jarumar fina-finan hausa, hafsat idris wacce akafi sani da…
Read More »