Labaran Duniya
-
Kishi : Matashi ya hallaka abokin takararsa adakin budurwar dasuke takara akai
Yan sanda a jihar ogun sun kama wani matashi mai suna,Bisi omoniyi, dan shekara 25 bisa zarginsa da kashe abokin…
Read More » -
HausaNovels0 102
Dan shekara 71 ya mutu yayin da yake tarawa da karuwa.
Wani magidanci yayi numfashinsa na karshe yayin da yake tsakar jima’i da karuwa. Lamarin yafaru a kauyen ogijo karamar hukumar…
Read More » -
HausaNovels0 61
Zan kashe kaina idan har ba’a raba aurena da matata ba-inji wani magidanci.
Wani magidanci mazaunin jahar ibadan mai suna,amos akinkolu, yanemi kotu data raba aurensa da matarsa funmilayo, bayan dasuka kwashe sama…
Read More » -
HausaNovels0 57
Kotu ta umarci ayiwa wani magidanci bulala 80 saboda yiwa matarsa kazafi.
Wata kotu a jihar kaduna tayi umarnin ayiwa wani mutum bulala 80 sakamakon cewa dan dasuka haifa da matarsa ba…
Read More » -
abbantwincejj0 41
Kotu ta yankewa mutumin daya kashe matarsa hukuncin kisa ta hanyar rataya.
Wata babbar kotu a jihar kano ta yankewa wani mutum mai suna,Aminu inuwa hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa kamashi…
Read More » -
HausaNovels0 0
Da gaske za a kulle maka whatsapp idan baka turawa mutane sakon murya ba.
Mutane da dama sun fito suna ta tofa albarkacin bakinsu a game da wannan batu da aketa yadawa musamman ma…
Read More » -
abbantwincejj0 10
Rundunar yan sandan jihar kano sunyi babban kamu.
A wata sanarwa da jami’in hulda da rundunar yan sandan jihar kano yafitar, DSP Abdullah Haruna Kiyawa, ya bayyana cewa…
Read More » -
abbantwincejj0 194
Wata sabuwa: malaman kano sunyi watsi da tsige malam ibrahim khalil da wasu mutane sukayi.
A wata Takardar sanarwa da jagororin zauren hadin kan malamai da kungiyoyi na addinin musuluci suka fitar, sun nisanta kansu…
Read More » -
abbantwincejj2 112
Yanzu-yanzu : anyiwa sheikh ibrahim khalil juyin mulki daga matsayinsa na shugaban malamai a jihar kano.
A wani rahoto damuke samu yanzu-yanzu, ta tabbata cewa wasu gungun malamai a jihar kano, sun sauke sheikh ibrahim khalil…
Read More » -
abbantwincejj8 2,061
Subhanallah: Mahaifina ne yamun fyade sannan yazuba mun barkono a gabana.
Da farko dai budurwar mai suna aisha abubakar ta bayyana cewa ta kawo kara akan mahaifinta saboda ya kwace mata…
Read More »