Saturday, 25 September, 2021

Ads Banner

Tag: musulunci


Wani matashi mai suna ABUBAKAR HALLIRU, yayi garkuwa da yayarsa sakamakon tanabinsa bashin naira miliyan 1 da dubu dari hudu (1.4million). Abubakar halliru da aka haifa a garin zaria ya bayyana cewa yabiya wasu mutane suyi garkuwa da yar’uwar tasa Read more…


Hausanovels.org

Munirat Abdussalam ta fita daga addinin Musulunci. Innalillahi wa inna ilaihi rajiuun Munirat Abdussalam ta. Fitacciyar mai tallar magungunan gyaran zaman aure na bangaren mata da maza wadda ta yi fice a kafar tura video ta yanar gizo watau youtube Read more…