Tuesday, 26 October, 2021

Ads Banner

Tag: kannywood


Tsohuwar jarumar masana’antar kannywood, ummi ibrahim wacce akafi sani da ummi zeezee ta bayyana cewa insha allahu indai har tayi aure ta haihu,tana rokon allah kada yasa suzama jaruman fim.   A wani post datayi a shafinta na instagram ranar Read more…


Wannan film na musabbabi yazama daya tamkar da dubu, domin kuwa yahada abubuwa da dama wadanda masu kallon film suke bukata. An tsara shine kan yanda boko haram ta kafu dakuma yanda tafara jan ra’ayin mutane akan wasu abubuwa na Read more…


A kwanakin baya wani labari ya dinga yawo a kafafen sadarwa musamman na Facebook a game da rashin ganin jaruma maryam booth acikin fina-finan hausa kwanan nan. Labarin wanda ya bayyana cewa maryam booth tace, tun daga lokacin da akaga Read more…


Gidan rediyon Dala fm ya ruwaito cewa, wani kamfani ya maka Jarumar fina-finan hausa, hafsat idris wacce akafi sani da HAFSAT BARAUNIYA Bisa zarginta da cinye wasu makudan kudade. Kamfanin ya bayyana cewa yabiya jarumar naira miliyan 1 da dubu Read more…


Wannan itace sabuwar wakar naziru m ahmad wanda akafi sani da sarkin waka ta LABARINA SEASON 3 EPISODE 11 wanda ake gabatarwa a Arewa24 dakuma saira movies channel,. Ayi kallo lafiya


Sarkin wakar tsohon sarkin kano,naziru m ahmad wanda akafi sani da sarkin waka, ya fito yayi magana akan wani abu dake cimai tuwo a kwarya. Acikin videon daya fitar mai tsayin minti 9 da doriya, nazir m ahmad yace akwai Read more…


acikin wannan videon zakusan asalin tarihin jaruma ummi rahab dakuma abunda yajawo rabuwar ta da adam a zango. Wannan shine cikakken tarihin rayuwar jaruma ummi rahab. Ga duk wanda yakeson irin wadannan videos zai iya zuwa youtube channel dinmu mai Read more…


yadda zakuyi upgrading mtn sim card dinku zuwa 4G da hannunku

yadda zakuyi upgrading yadda zakuyi upgrading mtn sim card dinku zuwa 4G da hannunkuYadda zaku yi upgrading din layinku na MTN zuwa 4G da hannayenku ba tare da  kun ziyarci ofishi ko shagon mtn ba. da farko dai zan so Read more…


Kalaman soyayya masu tsuma zuciya

Kalaman soyayya masu tsuma zuciya Suleiman Yunusaya ce An turomun wani rubutun da larabci me cike da hikmah da ababen lura ga masu tunani, sai nayi ƙwaɗayin fassarashi zuwa hausa dan kowa ya amfana da temakon Allah. Rubutun de ya Read more…


An farmaki ibrahim maishunku

An farmaki ibrahim maishunku Kamar yadda rahotanni su ka bayyana yadda wani lamari ya auku ga fitaccen jarumin kannywood watau ibrahim maishunku da abokansa hari a hanyarsu ta dawowa daga abuja. Rahoton ya bayyana yadda yan bindigar su ka farmaki Read more…