Saturday, 25 September, 2021

Ads Banner

Tag: kannywood hausa


A kalla jiga-jigan jam’iyar Apc 41 da daya ak kora daga jam’iyar A jahar ENUGU a ranar lahadi 12/9/2021 sakamakon zarginsu dakarya dokar tsarin cikin gida. A wani jawabi dayayi da manema labarai shugaban kwamitin riko na jihar,ben nwoye, yace Read more…


Wannan itace sabuwar wakar naziru m ahmad wanda akafi sani da sarkin waka ta LABARINA SEASON 3 EPISODE 11 wanda ake gabatarwa a Arewa24 dakuma saira movies channel,. Ayi kallo lafiya


Fitaccen malamin Addinin muslunci na kungiyar izala,sheikh kabiru gombe, yayi allah wadai da abunda muaz magaji dansarauniya yayi masa na kage da kazafi. Kamar yanda malamin yafada dai yace yayi allah wadai da kalaman da shi muaz dan sarauniya yayi Read more…


Wannan matar da kuke gani itace takashe mijinta bayan anyimata auren dole. Sunanta Rumasa’u Muhammad shekarunta 19, tana zaune a jihar adamawa garin wuro yanka a karamar hukumar shelleng. Andaura mata aurene da wani mutum wanda bashi takeso ba mai Read more…


Sarkin wakar tsohon sarkin kano,naziru m ahmad wanda akafi sani da sarkin waka, ya fito yayi magana akan wani abu dake cimai tuwo a kwarya. Acikin videon daya fitar mai tsayin minti 9 da doriya, nazir m ahmad yace akwai Read more…


A tsakanin jiya asabar 4 ga watan September da yau lahadi 5 ga watan September ake ta yada jita-jita akan tafiyar musthapha badamasi NABRASKA daga jam’iyar PDP tsagin kwankwaso Zuwa Apc tsagin ganduje Jim kadan bayan gama tattaunawarsa da freedom Read more…


Wata babbar kotu dake Asaba,babban birnin jihar delta dake najeriya, ta dakatar da taron da jam’yar APC Mai mulki ta shirya ta gabatar na kananan hukumomi a ranar 4 ga oktoban 2021. Jaridar DAILY TRUST ta ruwaito cewa kotun ta Read more…


Kalaman soyayya masu tsuma zuciya

Kalaman soyayya masu tsuma zuciya Suleiman Yunusaya ce An turomun wani rubutun da larabci me cike da hikmah da ababen lura ga masu tunani, sai nayi ƙwaɗayin fassarashi zuwa hausa dan kowa ya amfana da temakon Allah. Rubutun de ya Read more…


momee gombe ta sayi mota

Jaruma momee gombe. ta yi nasarar siyen motarta ta farko kuma sabuwa kirar peogeot bayan nasarorin da ta samu a kannywood a shekara 2020. Tun lokacin da fitaccen mawakinnan Hamisu Breaker ya fara yin wakokinsa na video tare da momee Read more…