Saturday, 25 September, 2021

Ads Banner

Tag: hausa novels


Wannan matar da kuke gani itace takashe mijinta bayan anyimata auren dole. Sunanta Rumasa’u Muhammad shekarunta 19, tana zaune a jihar adamawa garin wuro yanka a karamar hukumar shelleng. Andaura mata aurene da wani mutum wanda bashi takeso ba mai Read more…


Sarkin wakar tsohon sarkin kano,naziru m ahmad wanda akafi sani da sarkin waka, ya fito yayi magana akan wani abu dake cimai tuwo a kwarya. Acikin videon daya fitar mai tsayin minti 9 da doriya, nazir m ahmad yace akwai Read more…


Mai rubutun yafara dacewa “wannan gargadine musamman zuwa ga mata da maza masu yin soyayya ko kuma batsa a kafafen sada zumunta”. “Kamar shekaru biyar dasuka gabata nayi wa wata baiwar allah ruqyah kuma Aljanin ya bayyana ajikinta.abunda aljanin yace Read more…


Wata babbar kotu dake Asaba,babban birnin jihar delta dake najeriya, ta dakatar da taron da jam’yar APC Mai mulki ta shirya ta gabatar na kananan hukumomi a ranar 4 ga oktoban 2021. Jaridar DAILY TRUST ta ruwaito cewa kotun ta Read more…


Za’a rika biyan Tsohon Dan wasan Juventus,Cristiano ronaldo,albashi mafi tsoka acikin kafatanin yan kwallon england. A kullum dan wasan zai dinga samun kudin da Sukakai £48,0000 Duk sati, wato kimanin NAIRA miliyan 272 Duk sati. Jaridar legit. Hausa.ng ta ruwaito Read more…


Kalaman soyayya masu tsuma zuciya

Kalaman soyayya masu tsuma zuciya Suleiman Yunusaya ce An turomun wani rubutun da larabci me cike da hikmah da ababen lura ga masu tunani, sai nayi ƙwaɗayin fassarashi zuwa hausa dan kowa ya amfana da temakon Allah. Rubutun de ya Read more…


Allah ne shaida complete hausa novel

Allah ne sheda book 1 complete hausa novel Allah ne sheda book 1 complete hausa novel. Ayyah taslima kinga ajiye aikin nan kije xan karasa girkin nan kinji kinga kinyi latti xuwa school, to anty dakin bari na karasa miki Read more…