Saturday, 25 September, 2021

Ads Banner

Tag: da dumi duminsa


Wannan itace sabuwar wakar naziru m ahmad wanda akafi sani da sarkin waka ta LABARINA SEASON 3 EPISODE 11 wanda ake gabatarwa a Arewa24 dakuma saira movies channel,. Ayi kallo lafiya


Gungun matasa maza da mata na allah wadarai akan abunda muaz magaji dan sarauniya yayi na yada wani rubutu da jaridar punch hausa tayi na karya domin yayi suna. A yanzu haka dai jama’a da dama nata tofa albarkacin bakinsu,inda Read more…


A ranar 30 gawatan August na kowace shekara ake tunawa da mutanen da aka nema aka rasa ta a dalilin daukesu, tauye musu hakki ko kuma tsaresu. Wata kungiya ta access to Justice (a2justice) tayi kira da gwamnati tarayya ta Read more…


Kalaman soyayya masu tsuma zuciya

Kalaman soyayya masu tsuma zuciya Suleiman Yunusaya ce An turomun wani rubutun da larabci me cike da hikmah da ababen lura ga masu tunani, sai nayi ƙwaɗayin fassarashi zuwa hausa dan kowa ya amfana da temakon Allah. Rubutun de ya Read more…


ba a kawo min sammaci daga kotu ko yan sanda ba inji rahama sadau

Ba a kawomin sammaci ba inji rahama sadau Fitacciyar jarumar kannywood Rahama sadau, ta ce Yan sanda ko kotu basu kawo mata sammaci ba inji rahama sadau. jarumar ta bayyana hakan ne a wani sako da ta wallafa a shafinta Read more…