Saturday, 25 September, 2021

Ads Banner

Category: Hausa Novels


Mai rubutun yafara dacewa “wannan gargadine musamman zuwa ga mata da maza masu yin soyayya ko kuma batsa a kafafen sada zumunta”. “Kamar shekaru biyar dasuka gabata nayi wa wata baiwar allah ruqyah kuma Aljanin ya bayyana ajikinta.abunda aljanin yace Read more…


A tsakanin jiya asabar 4 ga watan September da yau lahadi 5 ga watan September ake ta yada jita-jita akan tafiyar musthapha badamasi NABRASKA daga jam’iyar PDP tsagin kwankwaso Zuwa Apc tsagin ganduje Jim kadan bayan gama tattaunawarsa da freedom Read more…


Tsohon mataimakin Shugaban kasar najeriya,Atiku Abubakar, yayi kira ga dandazon al’umma dasuyi maza sukoma jam’iyar PDP. A cewarsa, zabar jami’iyar APC da akayi shine babban kuskuren da aka tabayi tunda bata tabuka komai ba tundaga amsar mulkinta kawo Yanzu Atiku Read more…


Anraba takardu a wasu masallatai na jihar kaduna, inda acikin takardun ake gargadin mutane da kada su sake sukara zaben jam’iyar APC a fadin jihar. Ana zargin cewa raba takardun nada alaka da zaben kananan hukumomi dake tunkarowa a yanzu Read more…


acikin wannan videon zakusan asalin tarihin jaruma ummi rahab dakuma abunda yajawo rabuwar ta da adam a zango. Wannan shine cikakken tarihin rayuwar jaruma ummi rahab. Ga duk wanda yakeson irin wadannan videos zai iya zuwa youtube channel dinmu mai Read more…


Hukumar kare hakkin mallaka ta kasa (copyright commission) ta aikawa da fitaccen malamin addinin musulunci,sheikh aminu ibrahim daurawa da takardar gayyata bisa zarginsa dayin shirin tambaya mabudin ilimi ba bisa ka’ida ba. Hukumar tace tana bukatar sheikh daurawa yazo da Read more…


Hausanovels.org

Munirat Abdussalam ta fita daga addinin Musulunci. Innalillahi wa inna ilaihi rajiuun Munirat Abdussalam ta. Fitacciyar mai tallar magungunan gyaran zaman aure na bangaren mata da maza wadda ta yi fice a kafar tura video ta yanar gizo watau youtube Read more…


Allah ne shaida complete hausa novel

Allah ne sheda book 1 complete hausa novel Allah ne sheda book 1 complete hausa novel. Ayyah taslima kinga ajiye aikin nan kije xan karasa girkin nan kinji kinga kinyi latti xuwa school, to anty dakin bari na karasa miki Read more…