Friday, 03 December, 2021

Day: October 25, 2021


Babban mawakin siyasa a arewacin najeriya, dauda kahutu, wanda akafi sani da RARARA, ya bayyana cewa maganar da aketa yadawa tacewa zai fito takarar dan majalisar wakilai ta  tarayya mai wakiltar karamar hukumar bakori da danja gaskiyane.   Mujallar fim Read more…


Yanzu haka antunkari shekara 1 da gwamnatin tarayya tabada sanarwar rufe layukan wayar duk wadanda basu hada layukansu da lambobin katin dan kasa ba. Sai dai kuma a wani bincike da shedun gani da ido suka tabbatar ya bayyana cewa Read more…