Friday, 03 December, 2021

Day: October 24, 2021


Wasu masu kwacen waya akan Adaidaita sahu sun hallaka wani matashi dan karamar hukumar fagge a kano. Matashin mai suna abdullahi bala dan kimanin shekaru 30, ya hadu da ajalinsa a ranar juma’a bayan yataso daga aiki yana shirin zuwa Read more…


Babban mawakin jam’iyar APC, Dauda kahutu Rarara, dan asalin jihar katsina, ya bayyana cewa, kamata yayi yan najeriya subawa buhari dama ya kara shekaru 4 zuwa 5 domin ya kammala gyaran daya dakko a ra’ayinsa. Rarara yafadi hakan a wata Read more…


A wani rahoto da jaridar mikiya ta fitar, yazakulo wani yaro mai kimanin shekaru 14 da yan sanda suka kama bisa zarginsa yana daya daga cikin yan bindiga. Kakakin rundunar yan sandan jihar katsina,gambo isah,yace yaron da bakinsa ya fada Read more…