Friday, 03 December, 2021

Day: October 23, 2021


A wani rahoto dayake zuwar mana yanzu-yanzu, uwar jam’iyar APC ta kasa tace batasan anyi zabe biyu a kano ba, tace zaben abdullahi abbas kadai tasan anyi kuma shiya cinye. Mambobin kwamitin da uwar jam’iyar APC ta kasa ta aika Read more…


Wani matashi daga kauyen rinjin gora dake karamar hukumar matazu a jihar katsina ya furta cewa shi yataimakawa yan fashi masu garkuwa da mutane da bayanai akan yanda zasu sace mahaifinsa saboda bukatar a bashi ladan naira 200,000. Matashin mai Read more…


Wata mata mai shekaru 23 ta amsa laifinta na siyarda jaririnta dan wata uku akan kudi naira dubu dari da hamsin (150,000). Matar mai suna, mercy okoh, ta bayyanawa kamfanin dillancin labarai na vanguard cewa,kuncin rayuwa, fatara da talauci sune Read more…