Friday, 03 December, 2021

Day: October 22, 2021


Wani matashi da aka bayyana sunansa da junaidu ahmadu yaro, mazaunin karamar hukumar katsina ala dake jihar benue, ya cakawa dan’uwansa wuka a sanadin fadan cultism a wani otal. Bayan ya aikata laifin kisan yayi yunkurin guduwa sai jami’an yan Read more…


Wani matashi mai kimanin shekaru 30 da ba’a bayyana sunansa ba yarataye kansa a karamar hukumar kiru, dake jihar kano a ranar talatar data gabata. Matashin yarataye kansane a bishiya dake gonar wani mutumi, daga baya mai gonar ya ganshi Read more…