Friday, 03 December, 2021

Day: October 21, 2021


Wani matashi mai shekaru 24 da aka sakaya sunansa,yayiwa kannensa mata 3 ciki a jihar legas.. Mahaifiyar yaran ta bayyana cewa, mahaifin yaran baya zaman gari, fatauci yake tafiya,daga bisani itama tabude shago take kasuwanci. Tace suna barin yaran hudu Read more…


Gwamnan kano, Dr abdullahi umar ganduje yataya tsohon gwamnan kano,sanata, engr dr rabiu musa kwankwaso, murnar zagayowar ranar haihuwarsa da yake gabatarwa yau. A wani hoto da Sarkin yakin kwankwasiyya yafitar,salisu yahaya hotoro,wanda jaridar daily trust ta ruwaito,ya bayyana sakon Read more…