Friday, 03 December, 2021

Day: October 20, 2021


Rundunar yan sanda a jihar kano, ta sanar da kama wasu masu safarar man fetur daga kano zuwa katsina bayan an haramta. Jami’in hulda da jama’a na rundunar yan sandan jihar kano,DSP Abdullahi haruna kiyawa, ya bayyana cewa sun samu Read more…


Tsohon gwamnan jihar kano,sardaunan kano, sanata Malam ibrahim shekarau, ya bayyana wani sako a safiyar yau laraba 20 ga watan october 2021 a shafinsa na dandalin sada zumunta na facebook,inda ya bayyana matsayarsa a jam’iyar Apc a kano. Sanata ibrahim Read more…