Friday, 03 December, 2021

Day: October 19, 2021


Rundunar yan sanda a jihar ondo, ta cafke wani fasto mai suna famakinwa ajayi mai sheakru 61, bisa zargin yiwa budurwa yar shekara 16 fyade. Rundunar yan sanda sun bayyana cewa, a binciken dasukayi sun gano cewa yasamu galabar aikata Read more…


Wani mutum mai suna haruna buba dan shekaru 32, ya kashe mahaifinsa akan gona a jihar gombe. Matashin ya aikata kisan biyo bayan wani sabani daya hadashi da yayansa,yayin dashi matashin yake zargin babansa ya bawa yayan nasa babbar gona. Read more…


Shahararren mawakin kwankwasiyya, wanda yake jihar katsina, kosan waka, yasaki sabuwar wakar jagoran tafiyar siyasar kwankwasiyya na duniya, engr dr rabi’u musa kwankwaso. Tun a kwanakin baya mawakin yayi magana akan sakin sabuwar wakar tasa wacce tazo da sabon salo. Read more…


Wani matashi a jihar rivers ya halaka dan’uwansa da wuka har lahira saboda takaddama tashiga tsakaninsu. Jaridar DIMOKURADIYYA ta wallafa cewa mutumin mai suna Bobby gabriel mai kimanin shekaru ashirin da doriya , ya halaka dan’uwansa mai suna kopapa nite, Read more…


Wani jami’in dan sanda da aka bayyana sunansa da Bashir muhammad ya fada tsaka mai wuya, sakamakon hango sa da’akayi acikin hoto yana kada kuri’a a zaben da aka gudanar ranar asabar data gabata a dakin taro na sani abacha Read more…