Friday, 03 December, 2021

Day: October 18, 2021


Wannan film na musabbabi yazama daya tamkar da dubu, domin kuwa yahada abubuwa da dama wadanda masu kallon film suke bukata. An tsara shine kan yanda boko haram ta kafu dakuma yanda tafara jan ra’ayin mutane akan wasu abubuwa na Read more…


Yan sanda a jihar ogun sun kama wani matashi mai suna,Bisi omoniyi, dan shekara 25 bisa zarginsa da kashe abokin takararsa a dakin budurwar dasuke nema tare. A rahoton da DAILY TRUST ta ruwaito cewa yan sanda sun sami damar Read more…