Friday, 03 December, 2021

Day: October 17, 2021


uwar jam’iyar APC ta kasa tayi watsi da zaben da tsaginsu malam ibrahim shekarau sukayi a kano inda ta yarda da abdullahi abbas a matsayin halastaccen shugaban jam’iyar APC reshen jihar kano. Sanarwar tafito daga daraktan yada labaran jam’iyar na Read more…


Wani magidanci yayi numfashinsa na karshe yayin da yake tsakar jima’i da karuwa. Lamarin yafaru a kauyen ogijo karamar hukumar shagamu jihar osun dake kudu maso yammacin najeriya. Mutumin da aka bayyana sunansa da ajibola olufemi mai kimanin shekaru 71, Read more…


Wani magidanci mazaunin jahar ibadan mai suna,amos akinkolu, yanemi kotu data raba aurensa da matarsa funmilayo, bayan dasuka kwashe sama da shekaru 30 a tare. Magidancin ya bayyanawa kotu cewa yana bukatar araba auren saboda ya gano matar tasa fasikace. Read more…