Friday, 03 December, 2021

Day: October 15, 2021


Ana tuhumar wani magidanci mai suna, Stephen nyageri mauti, da laifin kisan matarsa faith nyatichi saboda tace masa bata gamsuwa dashi a wurin aure. Lamarin wanda ya faru a yankin dake nairabi a kasar kenya ranar 3 gawatan October 2021. Read more…