Friday, 03 December, 2021

Day: October 14, 2021


A kwanakin baya wani labari ya dinga yawo a kafafen sadarwa musamman na Facebook a game da rashin ganin jaruma maryam booth acikin fina-finan hausa kwanan nan. Labarin wanda ya bayyana cewa maryam booth tace, tun daga lokacin da akaga Read more…


Wata kotu a jihar kaduna tayi umarnin ayiwa wani mutum bulala 80 sakamakon cewa dan dasuka haifa da matarsa ba dan sa bane. A wani rahoto da jaridar NEWSWIRENGR tafitar ya bayyana cewa mutumin sunansa, Abdulhamid yakubu, wanda yake zaune Read more…