Friday, 03 December, 2021

Day: October 13, 2021


A wani rahoto da jaridar DAILY NIGERIAN tafitar ya bayyana cewa da akwai wasu sanatoci 3 dakuma yan majalisu 4 wadanda suka shirya tsaf, domin karbe shugabancin jam’iyar APC a babban taron da za’a gudanar. Duka sanatocin guda uku, malam Read more…


Lallai yakamata bawa yaji tsoron ubangijinsa domin baisan ta inda mutuwa zata zomasa ba. Allah yakarbi ran wata budurwa, a wanni kadan bayan ta wallafa wani lamari a shafunta na dandalin sada zumunta na Facebook. Budurwar ta bayyana cewa,itafa tsoro Read more…