Friday, 03 December, 2021

Day: October 12, 2021


Wata babbar kotu a jihar kano ta yankewa wani mutum mai suna,Aminu inuwa hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa kamashi da laifin kisan matarsa A wani rahoto da jaridar DAILY NIGERIAN ta ruwaito ya bayyana cewa mutumin yakashe matar tasa Read more…


A yau talata 12 ga watan October na shekarar 2021, yan kasuwar kantin kwari sukayi gangami suka taru suka kai karar gwamnan kano abdullahi ganduje gurin allah sakamakon zarginsa da gine rumfunansu na kasuwanci. A wani bidiyo da jaridar Daily Read more…


Mutane da dama sun fito suna ta tofa albarkacin bakinsu a game da wannan batu da aketa yadawa musamman ma a dandalin sadarwa na WhatsApp. Sakon mai minti 3-4 yana bayyana a muryoyi da yaruka daban-daban,wani a yaren hausa, wani Read more…


A wata sanarwa da jami’in hulda da rundunar yan sandan jihar kano yafitar, DSP Abdullah Haruna Kiyawa, ya bayyana cewa sun sami nasarar kama wani shahararren barawon waya. A wani video wanda na aje muku akasan wadannan rubututtuka zaku ga Read more…


A wata Takardar sanarwa da jagororin zauren hadin kan malamai da kungiyoyi na addinin musuluci suka fitar, sun nisanta kansu daga juyin mulkin da wasu malamai a jihar kano sukayiwa shaikh ibrahim khalil. Gamayyar kungiyar tace taji sanarwar abunda wasu Read more…