Friday, 03 December, 2021

Day: October 11, 2021


Gwamnan jihar kano, dr abdullahi umar ganduje, yatsige muaz magaji daga mukaminsa na shugaban kwamitin kula da aikin janyo bututun iskar gas na AKK saboda rashin tabuka abun kirki dakuma zagon kasa. Bayanin hakan yafito daga cikin wata sanarwa da Read more…


Acikin wani tsohon bidiyo da aka fara saki bayan Annada sabon shugaban majalissar malamai na jihar kano, sheikh abdullahi pakistan,anjiyoshi yana suka daku allah wadai akan maganar da sheikh ahmad gumi yayi akan maganar videon satar dollar wanda ake zargin Read more…


A wani rahoto damuke samu yanzu-yanzu, ta tabbata cewa wasu gungun malamai a jihar kano, sun sauke sheikh ibrahim khalil daga mukaminsa bisa zarginsa da fadawa harkar siyasa dumu-dumu. Acikin wata takardar sanarwa da malaman suka fitar, sun zargi malam Read more…


Tsohon shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar kano, Barista muhuyi magaji rimin gado, ya bayyana cewa nan bada jimawa zai fasa kwai. Barista muhuyi magaji ya bayyana hakanne a wata hira da gidan redion FREEDOM RADIO Read more…


Da farko dai budurwar mai suna aisha abubakar ta bayyana cewa ta kawo kara akan mahaifinta saboda ya kwace mata diyar data haifo akan titi yafita da ita acikin ledar gana masgo batasan inda yakai ‘yar ba. Ga dai abunda Read more…


Dayawa daga cikin mutane sun dauka kawai kabi mace ka yayyaga mata kaya sannan kasadu da ita shine fyade. Idan haka kake tunani to kasaurara kaji. Kaga wannan yarinyar datazo neman aiki gurinka, sannan kace saika kwanta da ita kafin Read more…