Friday, 03 December, 2021

Day: October 9, 2021


A wani rahoto da Jaridar DAILY NIGERIAN tafitar ya bayyana cewa saura kiris rundunar yan sandan jihar kano sukama Dakataccen shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa na jihar kano, muhuyi magaji rimin gado, bisa zarginsa da baiwa majalissar Read more…


A zaman kotun da akayi jiya juma’a 08/10/2021, babbar kotun jihar kano da ke zaune a bombai tasallami matar da ake zargi da hallaka kishiyarta. Mai shari’a, justice nasiru saminu kuwa, yasallami matar mai suna hajara da ake zargi da Read more…