Friday, 03 December, 2021

Day: October 8, 2021


Gidan rediyon Dala fm ya ruwaito cewa, wani kamfani ya maka Jarumar fina-finan hausa, hafsat idris wacce akafi sani da HAFSAT BARAUNIYA Bisa zarginta da cinye wasu makudan kudade. Kamfanin ya bayyana cewa yabiya jarumar naira miliyan 1 da dubu Read more…


Rundunar yansan dan jihar kano sun kama wani matashi mai suna Jami’in hulda da jama’a na rundunar yan sandan jihar kano, DSP Abdullahi haruna kiyawa, ya bayyana cewa sun sami korafi ne akan cewa ankira shi (mutumin da akewa barazana) Read more…


A tsakanin Talata zuwa juma’ar wannan satin babu labarin dayaja Hankalin Al’umma a kafafen sada zumunta, musamman ma na facebook fiye da mutuwar wannan baiwar allah. Baiwar allahr mai suna Wasilat Attahir, ta masa kiran mahaliccinta ana saura kwana 3 Read more…