Friday, 03 December, 2021

Day: October 4, 2021


A wani Rahoto da jaridar BBC HAUSA Ta fitar ya bayyana cewa wata mata a kasar ghana ta fillewa mijinta kai bayan sun sami sabani. Lamarin dai yafaru ne a wani kauye mai suna “my god villa tai global” kamar Read more…


Rundunar yan sandan jihar kano tayi nasarar kama wata mata da ake zarginta da aikata damfara a cikin kasuwanni dama unguwanni. A cikin wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na rundunar yansandan jihar kano yafitar,DSP Abdullahi haruna, ya bayyanawa Read more…


Mutumin dayayi batanci ga annabi muhammad ( s a w),lars vilks, A kasar Sweden A shekarar 2007, ya mutu a wani mummunan hatsari daya faru a ranar lahadi 3/10/2021. Tun bayan batancin dayayi, yan sanda ke biye dashi domin kare Read more…