Friday, 24 September, 2021

Ads Banner

Day: September 10, 2021


Wannan itace sabuwar wakar naziru m ahmad wanda akafi sani da sarkin waka ta LABARINA SEASON 3 EPISODE 11 wanda ake gabatarwa a Arewa24 dakuma saira movies channel,. Ayi kallo lafiya


Gungun matasa maza da mata na allah wadarai akan abunda muaz magaji dan sarauniya yayi na yada wani rubutu da jaridar punch hausa tayi na karya domin yayi suna. A yanzu haka dai jama’a da dama nata tofa albarkacin bakinsu,inda Read more…


Fitaccen malamin Addinin muslunci na kungiyar izala,sheikh kabiru gombe, yayi allah wadai da abunda muaz magaji dansarauniya yayi masa na kage da kazafi. Kamar yanda malamin yafada dai yace yayi allah wadai da kalaman da shi muaz dan sarauniya yayi Read more…