Saturday, 25 September, 2021

Ads Banner

Day: September 8, 2021


Gwamnan Jihar ribas, nyesom wike yayi martani akan maganar da dave umahi na jahar ebonyi yayi nacewa “Allah yabamu shugaban kasa irin buhari A shekarar 2023”. A ranar litinin din data gabatane gwamna umahi yayi wannan batu a lokacin dayakaiwa Read more…


Wannan matar da kuke gani itace takashe mijinta bayan anyimata auren dole. Sunanta Rumasa’u Muhammad shekarunta 19, tana zaune a jihar adamawa garin wuro yanka a karamar hukumar shelleng. Andaura mata aurene da wani mutum wanda bashi takeso ba mai Read more…