Friday, 24 September, 2021

Ads Banner

Day: September 5, 2021


A tsakanin jiya asabar 4 ga watan September da yau lahadi 5 ga watan September ake ta yada jita-jita akan tafiyar musthapha badamasi NABRASKA daga jam’iyar PDP tsagin kwankwaso Zuwa Apc tsagin ganduje Jim kadan bayan gama tattaunawarsa da freedom Read more…


Tsohon mataimakin Shugaban kasar najeriya,Atiku Abubakar, yayi kira ga dandazon al’umma dasuyi maza sukoma jam’iyar PDP. A cewarsa, zabar jami’iyar APC da akayi shine babban kuskuren da aka tabayi tunda bata tabuka komai ba tundaga amsar mulkinta kawo Yanzu Atiku Read more…