Saturday, 25 September, 2021

Ads Banner

Day: September 3, 2021


Anraba takardu a wasu masallatai na jihar kaduna, inda acikin takardun ake gargadin mutane da kada su sake sukara zaben jam’iyar APC a fadin jihar. Ana zargin cewa raba takardun nada alaka da zaben kananan hukumomi dake tunkarowa a yanzu Read more…


acikin wannan videon zakusan asalin tarihin jaruma ummi rahab dakuma abunda yajawo rabuwar ta da adam a zango. Wannan shine cikakken tarihin rayuwar jaruma ummi rahab. Ga duk wanda yakeson irin wadannan videos zai iya zuwa youtube channel dinmu mai Read more…