Friday, 03 December, 2021

Month: September 2021


Wani matashi dan kimanin shekaru 25 mai suna,solomon ochadi,ya hallaka mahaifiyarsa har lahira ta hanyar tunkuda ta cikin rijiya. Lamarin dai yafaru a jihar oyo, inda rundunar yan sandan jihar ta gurfanar da matashin bisa zargi daya tal, na aikata Read more…


Wata kotu a jihar legas ta karme wata mata yar shekaru 55 mai suna, maria taiwo bisa zarginta da marin jami’in dan sanda. Hukumar yan sanda ta gurfanar da mamatar a gaban kotu bisa zarginta da cin mutuncin dan sanda Read more…


Wani abun takaici kuma abun allah wadai yafaru akasar Zimbabwe, inda aka gabatar da wani matashi bisa kamashi da zargin kashe kanwarsa. Alkalin babbar kotun bulawayo dake kasar Zimbabwe, justice maxwell takuva, ya yankewa saurayin da aka kama da zargin Read more…


A wani rahoto da mukasamu an tabbatar da cewa asirin wata mata yatonu bayan da matar tanemi yiwa wani mutum sharri akan yaso yayi mata fyade. Allah dai ya tseratar da mutumin daga zuwa gidan yari bayan da na’urar daukar Read more…


Rundunar yansandan jihar legas sunkama wani uba wanda ake zargi da cirewa yarsa nono ta hanyar amfanida dutsen guga mai zafi. Bayanai sun nuna cewa,mahaifin yarinyar ya aikata mata hakane sakamakon ganinta tafara ‘kirgan dangi’ ma’ana tafara balaga. A yanzu Read more…


Bad things are always going to happend in life, peoples will hurt you, but you can’t use that excuse to hurt others back. Did you know peoples without friends are more likely to die an early? Having positive though increases Read more…


Don’t think about someone who doesn’t spare Even a moment to think about you. Don’t waste your time and energy on someone that doesn’t reply to your massage. LOVE IS SOMETHING THAT CAN’T B E FORCED. So if someone doesn’t Read more…


Relationship is not about having handsome boyfriend or a beautiful girlfriend. It’s not about looking for a perfect because there’s no perfect person on earth. It’s not about looking for a rich person.money can’t buy love. A relationship is finding Read more…


There’s something that we need to remember everyday when we woke up or when we’re doing our work. We need to remember that. 1)we can’t be young forever. 2)Don’t ever give up success is ahead. 3) you can understand people, Read more…


Some people know how to talk to their friends or relatives, but they don’t know how to told them their important in their life. So in this topic i want show you How to thanks your friend or relative for Read more…