Saturday, 25 September, 2021

Ads Banner

Month: August 2021


A ranar 30 gawatan August na kowace shekara ake tunawa da mutanen da aka nema aka rasa ta a dalilin daukesu, tauye musu hakki ko kuma tsaresu. Wata kungiya ta access to Justice (a2justice) tayi kira da gwamnati tarayya ta Read more…


Za’a rika biyan Tsohon Dan wasan Juventus,Cristiano ronaldo,albashi mafi tsoka acikin kafatanin yan kwallon england. A kullum dan wasan zai dinga samun kudin da Sukakai £48,0000 Duk sati, wato kimanin NAIRA miliyan 272 Duk sati. Jaridar legit. Hausa.ng ta ruwaito Read more…


Abunda yasa banje wajen taron PDP ba -Atiku abubakar. Tsohon mataimakin shugaban kasar najeriya,atiku abubakar, yayi karin haske akan abinda yahanashi zuwa taron da jam’iyar PDP tayi. Atiku Abubakar Yace yaje yin karatun Digiri nabiyu a kasar waje shiyasa ba’a Read more…